---
Nan da nan — Matakai 1–5 (Yi su da gaggawa)
1. Gwada shiga (login) nan take
Ka bude WhatsApp a wayarka ka yi ƙoƙarin shiga da lambar wayarka. Idan ka samu verification code ta SMS, ka shigar — zai katse wanda ya kwace idan ba shi ne ya karɓi code ɗin.
Click here 👇
2. Idan ba ka samu code (SIM swap) — Kira kamfanin wayarka (network provider) nan take
Ka gaya musu “I suspect a SIM swap / my SIM was ported without my consent — block the line and reissue SIM.”
Ka nemi a soke/ƙulle tsohuwar SIM sannan a ba ka sabuwar SIM da lambar ka.
3. Idan mai yayi setting na two-step verification (PIN) ko ya kunna WhatsApp a wani waya
Idan an kunna two-step verification daga wanda ya kwace, WhatsApp zai yi kaɗan (7 days wait). Amma ka ci gaba da mataki na 2 (kira operator) don dawo da SIM — wannan zai baka damar karɓar codes.
4. Tura imeel zuwa WhatsApp Support (idan ba ka iya dawo da shi ba)
Imel: support@whatsapp.com (ko amfani da Help → Contact Us a app idan kana da access).
Template (copy-paste, gyara da sunanka da lambar):
Subject: My WhatsApp account was taken over / Please deactivate temporarily
Hello WhatsApp Support,
My phone number: +234XXXXXXXXXX
I believe my WhatsApp account has been taken over by someone else (possible SIM swap or phishing).
Please temporarily deactivate my account and advise next steps for recovery. I cannot access the verification code.
Tap here to unlock your reward 🎁
Limited offer – don’t miss out 🔥
Start earning instantly 💰
0 Comments